iqna

IQNA

barazanar yunwa
Tehran Majalisar dinkin duniya ta bayar da rahoton cewa, akwai babbar barazanar yunwa da ke a kasar Yemen, da ke bukatar daukar matakin gaggawa.
Lambar Labari: 3485549    Ranar Watsawa : 2021/01/12

Kungiyar tallafawa yara ta Save the Children ta ce fiye da yara miliyan biyar ne ke fuskantar barazanar yunwa a daidai lokacin da rikicin kasar ke kara kamari kuma farashin kayan abinci ya yi tashin gwaron zabo.
Lambar Labari: 3482997    Ranar Watsawa : 2018/09/19